Thursday, February 5
Shadow

Lauya da ya halarci zaman Kotun inda aka yi shari’ar Maiwushirya da ‘YarGuda yace kotun ba tursasa musu aure ta yi ba, sune suka ce suna son yin aure shine kotu tace to tunda hakane ta yafe musu laifin da suka yi

Wani lauya da ya halarci zaman shari’ar Maiwushirya da ‘YarGuda yace ba kotu ce ta tilasta musu yin aure ba.

Yace sune da kansu suka ce suna son auren juna dan haka kotu tace tunda hakane ta yafe musu laifin da suka aikata.

Kalli Jawabinsa a kasa:.

Karanta Wannan  Gwamnatin Jihar Akwa-Ibom ta tilastawa ma'aikatan Lafiya shiga jarjejeniya da rantsuwa cewa idan ta dauki nauyinsu suka yi karatu ba zasu tsere zuwa kasashen waje ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *