Ana rade-radin cewa, Sanata Ned Nwoko wanda musulmi ne ya auri mata 6.
Saidai akwai wasu rahotanni dake cewa? Ya saki wasu inda wasu kuma sun rasu.
Saidai lamarin ya jawo muhawara me zafi a tsakanin masu sharhi a kafafen sada zumunta.