Friday, December 5
Shadow

Kalli Kwalliyar Sallah ta Shamsu Dan Iya

Tauraron Fina-finan Hausa, Shamsu Dan Iya kenan a wadannan hotunan da ya sha kwalliyar Sallah.

Ya saka hoton a shafinsa na sada zumunta.

Karanta Wannan  Kalli kayatattun Hotuna daga wajan bikin zagayowar ranar haihuwar Hadiza Gabon

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *