Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon wani abu da ya fado daga sararin samaniya yana ta Tiriri

Wannan wani abune da ya fado daga sararin samaniya akan wani filin da ake hakar ma’adanai a kasar Australia.

Abin dai yana ta fitar da wuta da tiriri.

Masana sun ce abin yayi kama da wani sashe na roka ko tauraron dan Adam da ake harbasa sararin samaniya.

@cbsnews

A burning object believed to have fallen from space was found at a mining site in rural Western Australia on Oct. 18, according to local authorities. “Initial assessments indicate the item was made of carbon fibre and may be a composite-overwrapped pressure vessel or rocket tank, consistent with aerospace components.” the Western Australia Police Force said. The object’s characteristics were “consistent with known space re-entry debris,” they added. #news #space #australia #science

♬ original sound – cbsnews
Karanta Wannan  Kamar dai kowace shekara, Muhammad Salah ya yi kwalliyar Kirsimeti ya dora a Shafin sada zumunta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *