Friday, December 5
Shadow

Burina in auri daya daga cikin masu kudin Najeriya, Aliko Dangote ko Femi Otedola>>Inji Mansurah Isah

Tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah ta bayyana cewa, tana da burin auren daya daga cikin masu kudin Najeriya, Aliko Dangote ko Femi Otedola.

Ta bayyana hakane a shafinta na Instagram wanda hakan ya jawo cece-kuce sosai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda dansandan Najeriya ya Hhàrbì tayar doguwar mota(Luxurious Bus) saboda Direban yaki bashi cin hanci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *