
Tauraruwar fina-finan Hausa, Hannatu Bashir ta jawo cece-kuce sosai bayan wani Bidiyon rawa data wallafa a shafinta na Tiktok inda wasu ke ta mata comment cewa ba girmanta bane.
Da farko ta fara amsawa masu mata comment da zagi amma daga baya ta kyalesu.
Kalli Bidiyon anan: