Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo; Saheer Abdul yayi karin haske kan labaran da ake yadawa cewa yana da mata 7

Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul yayi karin haske kan labaran da ake yadawa cewa yana da mata 7.

Ya yi bayanin ne a hirar da Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta yi dashi a shirinta na Gabon Show dake YouTube.

Saheer yace shima haka ya ji wannan magana.

Yace amma ba gaskiya bane.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo yayin da Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ke tambayar Anya Baffa Bichi na da hankali kuwa kan maganar da yayi ta cewa ana baiwa Kwankwaso Biliyan biyu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *