
A baya hutudole ya kawo muku rahoton wata mata data je ofishin ‘yansanda na Panti dake jihar Legaa tace ta kai karar ranane saboda zafin ranar yayi yawa.
Gwamnatin jihar Legas tace ta samu rahoto akan matar inda ta je ofishin ‘Yansandan ta kama matar.
Rahoton yace an kaita gidan mahaukata dan a samu a mata magani ta dawo daidai.