
Kafar statisense ta fitar da jadawalin jihohin da mazansu auka fi yawan neman mata a Najeriya.
Kowacce jiha an bayyana yawan matan da namiji daya ya aikata Alfasha dasu a kasa:
1 South South — 9.9
2 South East — 6.6
3 South West — 4.2
4 North East — 3.2
5 North Central — 3.2
6 North West — 1.9
