Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: A karshe dai Tauraruwar fina-finan Hausa, Khadija MaiNumfashi ta fito daga hannun ‘yansanda inda tace fhadanta da Marwat ya kare

Tauraruwar fina-finan Hausa, Khadija MaiNumfashi ta sanar da fitowarta daga hannun ‘yansanda bayan da aka kamata.

Tace Kabiru Legas ne ya je wajan ‘yansanda yace an yiwa rayuwarsa barazana inda aka tambayeshi wa yake zargi yace ita yake zargi.

Tace dan haka dole ne yasa aka kirata amma Allah ya wanke ta.

A karshe ta yi godiya ga masoyanta da abokan sana’arta da ‘yan uwa bisa irin soyayyar da aka nuna mata.

Karanta Wannan  Yanda na hadu da matata na musuluntar da ita>>Tsohon Shugaban kasa, IBB yayi bayani dalla-dalla

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *