Wednesday, April 8
Shadow

Babu Soyayya a Musulunci: Soyayya Haramunce tsakanin Saurayi da Budurwa>>Inji Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah

Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah ya bayyana cewa, soyayya a Musulunci haramunce.

Yace dalili kuwa shine Haramun ne ka rika jin dadin Muryar Budurwa.

Yace domin hakan yana kaiwa ga aikata Zhina.

Karanta Wannan  Hoto: Dan shekaru 15 ya tsallaka gidan makwabtansu yawa yarinya me shekaru 14 fyade

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *