
Diyar Attajirin Najeriya, Aliko Dangote me suna Fatima ta bayar da gudummawar Naira Miliyan 3 a wajan wani biki.
Lamarin ya jawo cece-kuce inda wasu ke ganin a matsayin mahaifinta, ta wuce ta yi kyautar kudin.
Saidai wasu sun yaba mata da cewa, Kudin Halas ne shiyasa sannan kudin Cash ta bayar dasu babu jeka ka dawo.