Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyo: Ganin diyar Dangote, Fatima ta bayar da Gudummawar Naira Miliyan 3 a wajan wani biki ya jawo cece-kuce

Diyar Attajirin Najeriya, Aliko Dangote me suna Fatima ta bayar da gudummawar Naira Miliyan 3 a wajan wani biki.

Lamarin ya jawo cece-kuce inda wasu ke ganin a matsayin mahaifinta, ta wuce ta yi kyautar kudin.

Saidai wasu sun yaba mata da cewa, Kudin Halas ne shiyasa sannan kudin Cash ta bayar dasu babu jeka ka dawo.

https://www.tiktok.com/@the_bridesroom/video/7568488394251193618?_t=ZS-917UHk9MabR&_r=1
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Anata cece-kuce da fadar Momi Gombe ta Nuna Rufaida da yawa a wannan Bidiyon nata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *