
Matashin Ustazu Haruna Adamu Bauchi yace ba zasu yi wa ‘yan fim fatan Rahamar Allah ba saboda abubuwa da yawa sun faru da ya kamata ace sun wa’aztu amma sun ki wa’aztuwa.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa daya wallafa a Tiktok.
Matashin malamin yace Malam Nata’ala yana kwance a gadon Asibiti amma bai daina yabon ‘yan fim ba da masana’antar Kannywood.
Yace dan haka Allah ya masa abinda ya ga dama.