
Sanata Ted Cruz wanda shine ya kai kudirin dokar saka Najeriya cikin jerin kasashen da kasar Amurka zata sakawa ido ya godewa shugaban kasar Amurkar, Donald Trump bisa wannan mataki da ya dauka.
Yace sun cimma burinsu na farko inda yace nan gaba kadan zasu shiga mataki na gaba.
Watau wanda yace watau zasu fara bayyana sunayen ‘yan Najeriya masu hannu a Muzgunawa Kiristoci.