Tauraruwar fina-finan Hausa, Asma Wakili ta baiwa masu auren wuri da kananan shekaru shawarar cewa su daina.
Asma Wakili tace su daina saboda har yanzu su yarane su bari sai aun girma tukunna.