Wednesday, April 8
Shadow

Masu Zanga-zanga sun fito a Legas suna nuna kin amincewa da Zuwan Amurka Najeriya

Wasu mutane sun fito zanga-zanga a Legas inda suke nuna kin amincewa da zuwan Amurka Najeriya da sunan wai zasu tseratar da kiristoci.

Bidiyon masu zanga-zangar ya karade kafafen sada zumunta inda aka jisu suna fadar cewa ku kyalemu.

Wasu dai sun nuna goyon baya a garesu inda wasu suka nuna basa tare dasu.

https://twitter.com/ChuksEricE/status/1986493813611766028?t=OEOR9EsXIATvAkohXeYrgA&s=19
Karanta Wannan  Dalilin da ya sa na sauya hafsoshin tsaron Najeriya - Tinubu yayi karin bayani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *