
Malamai a Najeriya sun fara yiwa shugaban kasar Amirka, Donald Trump Ruwan Al-Qunut.
Hakan na zuwane bayan da Trump din ya bayyana aniyaraa ta son kawo Hari Najeriya dan Kashye wadanda ya kira musulmai ‘yan tà’àddà masu yiwa Kiristoci Khisan Khiyashi.
Bidiyon ya bayyana inda aka ji Wani malami yana Ruwan Addu’ar yayin da Mamu ke amsa masa da Amin.