
Hukumar Sojojin Najeriya ta yi sabuwar doka inda ta Haramta wa manyan sojoji auren mata wadanda ba ‘yan Najeriyar ba.
Hakanan Sabuwar dokar ta kuma Haramtawa Manyan sojoji auren Kurata.
Sabuwar dokar na zuwa ne bayan samun sabon shugabancin gidan soji.