Saturday, June 27
Shadow

Hotuna: Dan Najeriya na shirin auren ‘yar kasar Indiya

Wannan Wani dan Najeriya me suna Abbancy Radda dake soyayya da wata ‘yar kasar India yayin da karatu ya kaishi can.

Ya ta saka hotunan masoyiyar tasa inda rade-radi suka fara yawo cewa yana shirin aurenta ne.

Karanta Wannan  Kalli Sabbin Hotunan Tauraruwar fina-finan Hausa, Princess Mufida sun tayar da kura inda wasu ke ce mata taji tsoron Allah, hotunan basu dace ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *