Wednesday, April 8
Shadow

Bidiyon yanda Me Wushirya yayi jifar Shedan ya dauki hankula

Tauraron dan Tiktok, Mai Wushirya kenan a wannan bidiyon nasa da ya dauki hankula inda aka ganshi a Saudiyya wajan jifar Shedan.

https://www.tiktok.com/@realaedrees1/video/7381020482016906501?_t=8nGo8UQtRh7&_r=1

Ya rika tsalle yana yi wanda hakan ya dauki hankula.

Karanta Wannan  Jihohin Taraba, Adamawa, Borno da Yobe sun fada duhu bayan da wutar Lantarkinsu ta lalace, ji ranar da za'a gyara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *