Wednesday, April 8
Shadow

Bharazanar Trump tasa mun gane wadanda basa kishin kasa da Munafukan cikinmu>>Inji Sheikh Gumi

Malamin addinin Islama, Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya bayyana cewa, Barazanar da shugaban kasar Amurka, Donald Trump yawa Najeriya tasa an gano marasa kishin kasa da Makiya.

Ya bayyana hakane a shafinsa na Facebook.

A baya dai malam yayi kira ga Shugaba Trump da ya janye kalamansa akan Najeriya sannan kuma ya bayar da hakuri inda yace Shugaba Tinubu ya yanke hulda da Amirka idan Trump din yaki yin hakan.

Karanta Wannan  Hattara, Hukumar NAFDAC ta yi gargadi ga wanda basu son daukar ciki, inda tace an shigo da Maganin hana daukar ciki na Boge Najeriya, Ji yanda zaku ganeshi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *