Friday, December 5
Shadow

Shima Tinubu a lokacin Mulkin Jonathan ya taba kai kara Amurka cewa ana Mhuzghunawa Kiristoci a Najeriya>>Inji Babachir Lawal

Tsohon Sakataren Gwamnatin tarayya, Babachir David Lawal ya bayyana cewa a lokacin mulkin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, Tinubu da wasu ‘yan Najeriya sun taba kai kara zuwa kasar Amirka cewa ana yiwa Kiristoci Khisan Kyiyashi

Yace amma yanzu da yake ba sune suka kai karar ba suna karyatawa.

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a TVC News.

Ya kara da cewa, Amurka na da ‘yancin Shigowa Najeriya dan kawowa Kiristoci dauki.

Karanta Wannan  Gwamnati ta bayyana jihohin arewacin Najeriya da za su iya fuskantar ambaliya a watan Satumba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *