Thursday, November 5
Shadow

Ana yada rade-radin Rasuwar Tauraron fina-finan Indiya, Dramendra saidai iyalansa sun ce har yanzu yana nan da ransa

A jiyane, Hutudole ya kawo muku rahoton cewa, an garzaya da tsohon Tauraron fina-finan Indiya, Dram zuwa Asibiti.

A yau da safe kuma an tashi da rade-radin cewa ya rugamu gidan gaskiya.

Saidai da Iyalansa sun musanta lamarin.

Sun ce har yanzu yana karbar magani a Asibiti.

Karanta Wannan  INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN: Matan Mutum Daya Sun Ràsù A Lokaci Guda Sakamakon Haďarin Mota A Yankin Na'ibawa Jarkasa A Hanyarsu Ta Kai Amarya A Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *