
Tauraron mawakin batsa Soja Boy ya fara soyayya da Home of Lixury.
Hakan ya bayyana ne tun da aka ga sun yi waka tare a Bidiyon da ya saki na sabuwar wakarsa.
A baya, Soja Boy a wani TiktokLive da suka yi ya bayyana cewa, duk randa aka ga suna Bidiyo tare to sun fara soyayya kenan.