Wannan mutumin Yayi zargin cewa, Wani Asibiti a Abuja ya bari jaririnsa ya mutu saboda rashin iya aiki da kuma Naira dubu 8.
A Bidiyon da ya wallafa, an ganshi yana kuka a gaban asibitin yana zarginsu da rashin iya aiki da daukar ‘yan Arewa aiki.