Friday, July 17
Shadow

An yi zàngà-zàngàr neman a sauke shugaban INEC a Sokoto

Wasu kungiyoyin fafutuka a jihar Sokoto sun yi zanga-zangar neman a sauke shugaban INEC, Farfesa, Joash Amupitan daga mukaminsa.

Kungiyoyin sun yi zanga-zangar ne a Ranar Laraba inda suka yi tattako zuwa ofishin INEC.

Shugaban zanga-zangar, Yusuf Abubakar ya bayyana cewa, suna neman shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sauke shugaban INEC ko kuma shugaban INEC din ya sauka da kansa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon; Wasu da ke ikirarin su musulmai ne amma basa Sallah, basa Azumi, saidai Zikiri da jan Charbi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *