Thursday, February 5
Shadow

Da Duminsa: Tsohon Gwamnan Anambra, Willie Obiano ya riga gidan gaskiya a Asibitin Landan

Rahotanni sun bayyana cewa, Tsohon Gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano ya rasu a Asibitin kasar Ingila.

Rahoton yace ya rasu ne bayan yayi fama da cutar zuciya da kuma cutar mafitsara.

Wasu na kusa dashi sun tabbatar da rasuwar tashi inda suka ce ya dade yana fama da cutar amma kuma ta zo mai ne yanzu farat daya.

Karanta Wannan  An samu Karin 'yan majalisar jihar Rivers 2 sun janye daga yunkurin tsige Gwamna Simi Fubara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *