Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Muna gani Ake daukar ‘ya’yanmu ana aikata Alfasha dasu saboda Talauci ba yanda muka iya>>Inji Wannan baiwar Allahn

Wannan baiwar Allahn ta jinjinawa tsohon gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso inda tace ya taba taimaka mata da jarin Naira dubu 10.

Tace amma yanzu tana bukatar Tallafi, tace matan aure na bukatar Tallafi.

Ta bayar da labarin yanda tace akewa ‘ya’yansu mata Fyadhe kuma duk takauci ne ya kawo hakan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ganin KAROTA na shirin kama motar Immigration ya jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *