
Wannan mutumin ya dauki hankula bayan da ya bayar da shawarar cewa, kada Angwaye su yadda su nemi Amarensu a daren farko da aka kai musu.
Yace Mutum ya hakura sai bayan kwanaki 5 zuwa 6 dan kada amaryar ta renashi tace dama a yunwace yake da saduwar.