Friday, December 5
Shadow

Ban yadda da korar da akawa Wike ba, a yi Sulhu zai fi>>Inji Gwamnan Adamawa

Gwamnan jihar Adamawa, Ahmad Fintiri ya bayyana cewa, bai yadda da korar da akawa Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike daga jam’iyyar PDP ba

Fintiri yace abinda yake ganin shine mafita shine a yi Sulhu a nemi fahimtar juna.

Yace baya tare da abinda zai kara jefa jam’iyyar PDP a rikici maimakon warware wanda take fama dashi

Karanta Wannan  Umar Bazaza ya nemi a bashi auren dalibai mata da suka ciwo gasar Turanci ta Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *