Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Wata mata a jihar Edo ta rigamu gidan gaskiya suna tsaka da aikata Alfaasha da wani dan Arewa da ya je Chirani garin

Wata mata me suna Iye a jihar Edo ta rigami gidan gaskiya yayin da take tsaka da aikata Afasha da wani dan Arewa da ya je chirani garin.

Matar dai ta kira dan arewar ne ya share mata gida inda daga nan ta gayyaceshi zuwa dakinta.

A ya biya mata bukata inda tace masa ya dawo gobe.

Kamin a koma ya je ya nemi maganin karfin maza ya sha inda yana tsaka da aikatawa matar ta rigamu gidan gaskiya.

Karanta Wannan  Sai na rage wa Tinubu ƙuri'a miliyan guda a 2027 - Kabiru Marafa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *