
Shugaban Kiristoci darikar Katolica, Fafaroma LEO XIV ya bayyana Najeriya a cikin kasashen Duniya da akewa Kiristoci Khisan Kyiyashi.
Ya bayyana hakane a sakon da ya fitar kan Khisan Kiristoci da aka yi a kasar Congo
Yayi kiran da a yi addu’a dan daina duk wani rikici.