Friday, December 5
Shadow

An Kama Faston nan saboda Zakkewa Wata matashiya da taje wajansa ya mata addu’ar tsarkakewa

Wannan wani fasto ne dan kimanin shekaru 35 me suna Goitsekgosi Mojadigo da kasar Botswana wanda aka yankewa hukuncin daurin shekaru 20 a gidan yari

An yanke masa hukuncin ne bayan samunsa da laifin yiwa wata matashiya me shekaru 23 fyade.

Matashiyar dai ta he wajansa ne neman ya mata addu’ar samun aiki inda shi kuma yace sai an tsarkake ta tukuna.

An kuma zargi Faston da zakewa mata masu kananan shekaru da dama a cocin nasa.

https://twitter.com/SIKAOFFICIAL1/status/1989355241091817552?t=WeXR2qzkS6Nonf7v1MKs2A&s=19
Karanta Wannan  Tinubu ya amince da kasafin kammala titin Abuja-Kano cikin wata 12

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *