Friday, December 5
Shadow

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: Ta tabbata Tshageran Daji Sunm aikha da Janar Muhammed Uba Lakhira

Rahotanni sun tabbatar da cewa, Mayakan Kungiyar ÌŚWÀP a jihar Borno sun kama tare da Hallaka Janar din sojan Najeriya me suna Brigadier General Muhammed Uba.

Rahotanni a baya sun ce ya tsere daga hannunsu bayan sun yiwa tawagarsa harin kwantan Bauna suka kamashi.

Hukumar soji ta bayar da tabbacin cewa, ya koma sansaninsa a baya.

Saidai Kungiyar dake Ikirarin jìhàdì ta wallafa hotunansa sannan ta sanar da cewa ta halakashi.

Karanta Wannan  Gwamnan Jihar Naija ya bada shawarar a rika amfani da yaren Hausa wajan koyar da yara a makarantun Firamare da Sakandare a jihohin Arewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *