Sunday, May 18
Shadow

Kalli Hotunan Kwalliyar Sallah na Hadiza Gabon

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan hotunan inda ta ci kwalliyar Sallah tare da kawayenta.

Hadiza ta wallafa hotunan a shafinta na sada zumunta inda masoyanta da yawa suka yaba.

Karanta Wannan  Kalli Kwalliyar Sallah ta Sani Musa Danja da 'ya'yansa

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *