Friday, May 23
Shadow

Kalli Hotunan Kwalliyar Sallah na Hadiza Gabon

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan hotunan inda ta ci kwalliyar Sallah tare da kawayenta.

Hadiza ta wallafa hotunan a shafinta na sada zumunta inda masoyanta da yawa suka yaba.

Karanta Wannan  Idan Har Kina Sha'awar Shigowa Harkar Fim Amma Ba Ki Shigo Ba Tukun, To Ki Rufawa Kanki Asiri Ki Je Ki Yi Aure Ya Fi Miki, Shawarar Hadiza Gabon Ga 'Yan Mata Masu Sha'awar Shiga Harkar Finafinan Hausa

1 Comment

Leave a Reply to hanuman chalisa lyrics telugu Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *