Friday, December 5
Shadow

Da Duminsa: Kalli Bidiyon yanda aka Dambhace aka baiwa hammata iska tsakanin jami’an tsaron gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed da jami’an tsaron da aka Jibge dan su hana Gwamnan shiga Hedikwatar Jam’iyyar PDP

Bidiyo ya nuna yanda aka Dambace ake turereniya tsakanin jami’an tsaron gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed da jami’an tsaron da aka jibge a kofar Hedikwatar jam’iyyar PDP aka hana gwamnan shiga.

Daga karshe dai jami’an tsaron gwamnan Bauchinne suka yi Nasara inda suka bude kofar Hedikwatar Jam’iyyar da karfin tsiya suka shiga.

Kalli Bidiyon anan

https://twitter.com/Imranmuhdz/status/1990730732902236267?t=W-G6_S5crLOpu0uO3jpX9A&s=19

Shima Gwamnan an ganshi yana ture wasu.

Karanta Wannan  Nima na ji dadin Rashin Buhari>>Inji Mawakin Kudu, Portable

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *