Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon yansa Lauyoyin Nnamdy Khanu suka je ofishin DSS dan ganinshi amma aka ce musu an mayar dashi Gidan Gyaran Hali dake Sokoto

Lauyoyin Nnamdy Khanu sun je ofishin DSS inda suka nemi ganinsa, Saidai an gaya musu an mayar dashi gudan gyaran haki dake Sokoto.

Saidai sun yi fatan cewa, za’a mayar dashi Abuja inda suke can ya fiye masa sannan hakan zai fi bashi damar kare kansa musamman yanzu da zasu daukaka kara.

Karanta Wannan  Kasar Iràn na son ta tarwatsa Najeriya>>Inji Kasar Israela

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *