Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Ni Musulmi ne amma zan iya komawa Kirista, Ina nan ina bincike, idan kuka ji na koma Kirista kada ku yi mamaki>>Inji sha’aban Shaba

Tauraron Tiktok Sha’aban Shaba ya bayyana cewa shi Musulmine amma akwai yiyuwar ya koma Kirista

Yace dalili kuwa shine duk ‘yan Gwagwarmaya dake kokari Kiristoci ne.

Yace yana nan yana bincike kamar yanda Burna Boy ya bayyana cewa, bincikene yasashi ya dawo Musulunci to shi zai iya komawa Kirista.

Karanta Wannan  Gwamnatin Nijeriya Ta Yi Maraba Da Naɗin Maryam Bukar Hassan A Matsayin Jakadiyar Zaman Lafiya Ta Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *