Friday, December 5
Shadow

Duk Wata cefanen Dubu dari shida nakewa matata da kasuwanci na saka kudin da yanzu naci riba>>Inji Gfresh Al-amin

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, Duk wata cefanen Naira Dubu dari shida yake wa matarsa.

Yace amma yanzu idan shi kadai ne dubu dari da hamsin ta isheshi.

Ya bayyana cewa kudaden da yake kashewa matar tasa da kasuwanci ya sakasu da ba karamar riba zasu kawo masa ba.

Gfresh ya bayyana hakane bayan rabuwarsa da matarsa inda ya mata saki daya biyo bayan zuwa wajan tsohuwar matarsa, Sadiya Haruna da yayi.

Karanta Wannan  ASUU ta ƙi amincewa da sauya sunan jami’ar Maiduguri da Tinubu ya yi don karrama Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *