
Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya gana da daliban makarantar MAGA su 24 banyan an kubutar dasu.
An ga ministan a jikin motar daliban inda yake tambayarsu ko an tabasu?
An ji daliban na cewa ba’a taba su ba.
Amma dai ‘yan Bindigar sun rika musu barazanar cewa zasu Yqnka su.