Friday, December 5
Shadow

Wai Me ya farune: Yaya aka yi, Ban ji an kama kowa ba, Ban ji an kira sunan kowa ba, Tattaunawa aka yi, ko kuwa kawai dawowa gida suka yi? Dan Sarkin Kano, Adam Lamido Sanusi ya tambaya kan Daliban jihar Kebbi

Dan gidan me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II me suna Adam Lamido Sanusi na tambayar shin me ya faru game da kubutar da daliban jihar Kebbi?

Ya tambayi cewa shin Sulhu aka yi, bai ji an kama kowa ba sannan bai ji an kira sunan kowa ko kuwa yaran kawai dawowa suka yi da kansu?

A jiya ne dai gwamnati ta sanar da Kubutar da dalibai 24 na makarantar MAGA dake jihar Kebbi da aka yi garkuwa dasu.

Karanta Wannan  Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana abinda za'a yi dan girmama Fafaroma da ya mùtù

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *