
Dan majalisar Wakilai daga jihar Kaduna, Bello El-Rufai ya bayyana rashin dacewar yankewa Nnamdy Khanu hukuncin daurin rai da rai amma kuma aka yankewa wasu a ake zargi da aikata tà’àddànci hukuncin daurin shakeru 20.
Ya bayyana hakane a zaman Majalisar inda yake kawo muhimmancin samar da tsaro mazabu.