Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Idan Dan Bidi’a ya rigamu gidan gaskiya, ba’a cewa, Allah ya jikansa, saidai Sannunmu dai>>Inji Malam Ibrahim Matayassara

Dalibin Marigayi, Dr. Idris Dutsen Tanshi, Malam Ibrahim Matayassara ya bayyana cewa, ba’a wa dan bidi’a Addu’a idan ya rasu.

Malamin ya bayyana cewa saidai ace sannun mu dai.

Ya soki Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami saboda yin ta’aziyyar rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi.

Ya kira Malam Pantami da Munafiki inda yace ba zai samu kujerar siyasar da yake nema ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo Wata Sabuwa: Bayan G-Wagon, Naziru Sarkin waka zai sake siyan wannan motar ta Naira Miliyan dari tara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *