Monday, December 16
Shadow

Sojan Najeriya ya dirkawa kanshi biinndiigaa ya muutuu

Sojan Najeriya dake aki a 14 Brigade Headquarters, Goodluck Ebele Jonathan’s Barrack, dake Ohafia, a jihar Abia ya kashe kansa.

Sojan wanda aka bayyana sunan sa da Vitalis ya kashe kansa ne a kofar wajan aikinsa.

Zuwa yanzu dai ba’ san dalilinsa na aikatawa kansa wannan danyen aiki ba.

Majiyoyi sun ce bincike ne kawai zai bayyana dalilin kashe kansa da wannan sojan yayi.

Karanta Wannan  Hoto: An kama mutane na 9 saboda yin kashi a bainar jama'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *