Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Sabon Bidiyon sojan ruwa, AM Yerima da ya dauki hankula

Sabon Bidiyon sojan ruwa, AM Yerima ya bayyana inda aka ganshi tare da wasu mata da dattijuwa da wata matashiya.

Wasu dai na cewa wai aurene yayi amma babu tabbacin hakan.

https://twitter.com/dammiedammie35/status/1995000367311196465?t=MaRB-m1ffaPS2yt14Fkmaw&s=19
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Matashi yanawa mahaifiyarsa ruwan kudi a gaban Mahaifinsa, wasu sun yaba masa inda wasu suka ce be kyauta ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *