Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Zai bar Tiktok saboda idan aka rubuta “Sarkin Muni” Tiktok shi suke nunawa

Wannan mutumin ya bayyana cewa, Zai bar Tiktok saboda zargin cewa idan aka rubuta sarkin Muni, Tiktok shi suke nunawa.

Ya nuna bacin ransa sosai.

Karanta Wannan  Hukumar EFCC ta kwato jimullar Kudade Naira Biliyan ₦566bn, da Dala Miliyan $411m, da kadarori 1,502 a cikin shekaru biyu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *