Sunday, September 6
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Rahama Saidu ta jawo cece-kuce bayan wallafa Bidiyon daya nuna surar jikinta

Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu ta wallafa wani Bidiyo da ya nuna surar jikinta.

Wasu sun yaba da Bidiyon inda wasu ke cewa hakan bai dace ba.

https://www.tiktok.com/@rahamasaidu2/video/7578432949582941458?_t=ZS-91pMYLHtZ9F&_r=1
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Gwanin Ban Tausai: Yanda 'Yan Uwan Habasiyya 'YarGuda suka je Kano daga Zamfara zasu mayar da ita Gida

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *