Tauraron mawakin Arewa, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa, da Shugaban kasar Amurka, Donald Trump na jin Hausa da ya sha raddi a wajanshi.
Rarara ya bayyana hakane a hirar da kafar DCL Hausa ta yi dashi inda yace amma tunda baya ji shikenan.